Posts

Bola Ahmed Tinubu ya fara nazarin yadda matasan Najeriya fiye da Milyan 30 zasu samu aikin yi cikin shekara biyu kacal idan ya zama shugaban kasa a zaben 2023. Me za ku ce?   DAGA Bashir Abdullahi El-bash
ZABEN 2023: Masu Karatuu Ko Za Ku Goyi Bayan Tinubu Ya Dauki Minista Sheik Pantami A Matsayin Mataimakinsa? 
Bada Tarihin Daura Ba Tare Da Ka Sanya Sunan Shugaba Buhari A Ciki Ba, Kamar Ka Bada Tarihin Daura Ne Ba Ka Sanya Sunan Bayajidda Ba Cewar Sani Bello Bature

Yadda Mutanen Kauyuka Suke Gina Ofishin Jam'iyyar NNPP A Jihar Kano - Daga Assumailiy Deedat

 Yadda Mutanen Kauyuka Suke Gina Ofishin Jam'iyyar NNPP A Jihar Kano Daga Assumailiy Deedat Me Za Ku Ce Akan Haka?

KANO KO DA ME KA ZO AN FIKA: Jerin Gwanon Motocin Shugaban Karamar Hukumar Ungogo Dake Jihar Kano, Wato Abdullahi Garba Ramat

Image
KANO KO DA ME KA ZO AN FIKA:  Kalli Jerin Gwanon Motocin Shugaban Karamar Hukumar Ungogo Dake Jihar Kano, Wato Abdullahi Garba Ramat

Jam'iyyar APC Za Ta Cigaba Da Mulkin Nigeria Har Tsawon Shekaru 100, Inji Hon.Yusuf GagdiJam'iyyar APC Za Ta Cigaba Da Mulkin Nigeria Har Tsawon Shekaru 100, Inji Hon.Yusuf Gagdi

Image
 Jam'iyyar APC Za Ta Cigaba Da Mulkin Nigeria Har Tsawon Shekaru 100, Inji Hon.Yusuf Gagdi

Ban Da Talauci Babu Abinda Jam'iyyar PDP Za Ta Iya Bunkasawa A Kasar Nan Idan Ta Karbi Mulki, Cewar Tinubu

Image
Ban Da Talauci Babu Abinda Jam'iyyar PDP Za Ta Iya Bunkasawa A Kasar Nan Idan Ta Karbi Mulki, Cewar Tinubu